

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da gina bariki ga ma’aikatan hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a fadin kasar nan. Shugaban...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta doke kasar Liberia da ci 2-0 a wasan share fagen cin kofin Duniya da za’a gudanar a kasar...
Hukumar kididdiga ta jihar Kano ta kaddamar da shirin samar da bayanai na yara ‘yan kasa da shekaru 5 da mata dake tsakanin shekarun haihuwa. Shugaban...
A yayin da hankali ya karkata zuwa buga sabuwar kakar wasanni 2021/22, a Nahiyar Afirka bayan cinikin ‘yan wasa da musayar su. Freedom radio ta duba...
Daraktan wasanni a hukumar wasanni ta jihar Kano, Bashir Ahmad Mai Zare, ya ce jihar Kano zata ci gaba da bawa matasa fifiko don bunkasa harkokin...
Masanin kimiyyar siyasa a jami’ar bayero da ke nan kano, ya ce rigingimun da suke tsakanin jam’iyyu suna haifar da tashe-tashen hankali da kuma mayar da...
Gwamnatin tarayya ta ce ba za ta tilastawa jama’a karbar allurar rigakafin cutar covid-19 ba har sai allurar ta wadata a Najeriya. Sakataren gwamnatin tarayya Boss...
Ma’aikatar harkokin ‘yan sanda ta tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi watsi da rahoton da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa za a...