Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Bayan makwanni biyu: Buhari ya dawo gida Najeriya

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya bayan halartar taron zaman lafiya a ƙasar Scotland.

Taron wanda shugabannin duniya suka halarta an gudanar da shi a birnin Glasgow na ƙasar ta Scotland.

Hakan na cikin wani faifan bidiyo da mataimakinsa kan kafofin sadarwar zamani Bashir Ahmad ya fitar a ranar Talata 16 ga Nuwambar 2021.

A yayin ziyarar shugaba Buhari yaje ƙasar Faransa don ganawa da shugaban ƙasar Emmanuel Macron.

Baya ga nan ma, shugaban ya kuma halarci bikin bajakoli da aka yi a birnin Durban na ƙasar Afrika ta Kudu a yayin tafiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!