

Gwamnatin tarayya ta aiwatar da karin haraji da kaso 7.5 na iskar gas da ake shigo da shi kamar yadda farashin sa ya tashi da kashi...
Yar wasan Tennis Naomi Osaka ta ce za ta kai ziyara kasar Amurka da Jamus domin ganawa da magoya bayanta. Yar wasan ta bayyana Haka ne...
Kungiyar kwallon kwando ta Najeriya D’Tigers ta ce za ta yi duk mai yuwuwa wajen ganin ta samu tikitin buga gasar cin kofin kwallon kwando ta...
Mai horos da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Gernor Rohr, ya ce ‘yan wasan kasar da suka nuna hazaka a wasannin sada...
Asusun tallafawa Ƙananan yara na Majalisar ɗinkin duniya UNICEF, ya ce ya samu nutsuwa bayan da masu garkuwa da mutane suka saki ɗaliban makarantar Salihu...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙara wa’adin mako guda kan hutun da ta bai wa daliban makarantun firamare da sakandire a faɗin jihar. Kwamishinan ilimi na jihar...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce, a kalla yara miliyan 100 a yankin Afrika, sun karɓi rigakafin cutar Polio a shekarar da ta gabata. Shugaban...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta ce, a shirye ta ke ta sake tafiya yajin aiki. Shugaban ƙungiyar Farfesa Emmanuel Osodeke ne ya bayyana hakan...
Ƙasar Amurka ta kai harin sama a yankin Bughra da ke Kabul babban birnin Afghanistan. Amurkan ta ce, ta kai wannan hari ne da niyyar riskar...
Ma’aikatar ilimi mai zurfi ta jamhuriyyar Nijar ta ɗage ranar komawa karatu a jami’o’in ƙasa daga 1 ga watan Satumba mai kamawa zuwa 13 ga watan....