

Dan wasa Novak Djokovic ya doke, Kei Nishikori a gasar Grand Slam da ci 6-7 (4-7) 6-3 6-3 6-2. Sau 17 kenan a jere da dan...
Yar wasan duniya mai rike da lamba daya Ashleigh Barty ta yi rashin nasara a hannun ‘yar wasa Shelby Rogers a gasar US OPEN. Ashleigh Barty...
Akwai yiwuwar kungiyar kwallon kafa ta Galadima dake karamar hukumar Gezawa a jihar Kano ta dauki dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Diamond Star...
Rundunar ƴan sandan jihar Neja ta tabbatar da sace hakimin Wawa Dakta Mahmud Aliyu, a karamar hukumar Borgu ta jihar. Jami’in hulda da jama’a na rundunar...
Darakta kuma mai bada umarni a masana’antar Kannywood ya ce, tuni harkokin masana’antar suka faɗi ƙasa warwas dalilin rashin kyakkyawan shugabanci. Falalu Ɗorayi ne ya bayyana...
A ci gaba da gasar CHALLENGE CUP dake gudana a filin wasa na Mahaha Sports Complex da ke kofar Naisa a jihar Kano. Wasan da aka...
Dan wasan gaba na Kasar Ingila da kungiyar Manchester United Jadon Sancho, ya fice daga cikin jerin ‘yan wasan da za su wakilci Ingila a wasan...
Rundunar sojin ruwan Najeriya Navy ta gudanar da wasan Golf tsakanin Jami’an ta a Kano. Wasan na zuwa ne a wani bangare na taron shekara da...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ya gargadi al’ummar jihar da kar su zaɓi tumun dare. El-rufai ya bayyana hakan, a zantawarsa da Freedom Radio jim...
Tawagar jihar Kano data kunshi ‘yan wasan Kwallon hannu da ta Kwando sai zari ruga da Volleyball da Kwallon kafa a wasannin matasa na fitar da...