

A sakamakon wasannin da aka fafata a ranar Alhamis na gasar cin kofin Unity a nan jihar Kano. Kungiyar kwallon kafa ta Kano Rovers ta lallasa...
Masana kiwon lafiya sun gargadi hukumar kwallon kafa ta Najeriya kan batun gudanar da gasar bikin kakar wasanni ta shekarar 2020 yayin da ya rage saura...
Ƴan bindiga sun sako matar ɗan Kasuwa da ɗanta da suka yi garkuwa da su a Kano, bayan shafe kwanaki 39 a hannunsu. Ɗan Kasuwar Alhaji...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce, iyaye sai sun ƙara kula da ilimin Islamiyyar ƴaƴan su wajen biyan kuɗin makaranta domin su...
Wata sabuwar cuta ta bulla a jihar Sokoto ya yin da ta yi sanadiyar mutuwar mutane 4 aka kuma kwantar da dama a asibiti. Gwamnan jihar...
A daidai lokacin da gwamnatin jihar Kano ke shirin kaddamar da dakarun da za su rinka sanya ido kan kiyaye dokokin kare yaduwar cutar Corona, masana...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunan Mr Aghughu Adolphus ga majalisar dattijai domin tantance shi a matsayin babban mai binciken kudi na tarayya. Muhammadu Buhari...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Taraba ta tabbatar da cewa, wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’anta guda biyu a karamar hukumar Karim Lamido. Jami’in hulda da jama’a...
Kimanin kananan asibitoci 239 ne zasu fara karbar tallafin kudi ta cikin sabon shirin bayar da maguguna kyauta ga rukunin mata masu juna biyu da kananan...
Shugaban kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano Dr, Usman Ali ya ce sun rasa likitoci 3 a Kano ya yin da 53 suka kamu da...