

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da rasuwar muta ne 3 ‘yangida daya a wata gobara da ta tashi a unguwar Rijiyar zaki dake...
Gwamnatin Kano ta ce, zata yi biyayya ga hukuncin Kotu bayan da kungiyar ma’aikatan Kotuna ta gurfanar da ita a gaban babbar kotun jihar Kano, kan...
Rundunar ‘Yansandan jihar Yobe ta kama wasu karti 3 da ake zargi sun yiwa wata karamar yarinya ‘yarshekara 13 fyade na taron dangi a garin Potiskum....
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta sanar da batan daya daga cikin ‘yan wasanta mai suna Sunday Chinedu. Jami’in hulda da jama’a na kungiyar Lurwan...
Gwamnatin Tarayya ta ce, zata sake yin nazari kan komawa makarantu da za’a yi a ranar 18 ga watan Janairun ne, kasancewar ana yawan samun karuwar...
Hukumar taimakekeniyar lafiya ta jihar Kano ta fara yiwa masu bukata ta musamman rijistar tallafin lafiya kyauta, a wani mataki na inganta rayuwarsu da ta yaransu....
Ministan Yada labaru Najeriya Alhaji Lai Muhammad ya ce kasar nan ba za ta taba durkushewa ba har’abada, duk kuwa da mummunar fatan da’ake mata ko...
A gobe talata ne gwamnatin Najeriya za ta kaddamar da shirin daukar ma’aikatan wucin gadi dubu dari 7 da 74 a fadin kasar. Karo na 3...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC, ta ce ta kammala rarraba kayayyakin da basa bukatar tsaro na zaben kananan hukumomin da za a...
Gwamnatin Jihar Kano tace, babu gudu ba ja da baya akan yunkurinta na gyara duk wasu gidaje ko filaye mallakin gwamnati wadanda ba’a amfani dasu a...