

Masana a fannin tattalin arziƙi sun ce amfani da salon noma na zamani zai taimaka wajen samar da abinci. Malam Mahmud Hamisu Shika na kwalejin fasaha...
Mataimakin gwamnan Kano Nasiru Yusuf Gawuna ya yiwa Mustapha Jarfa afuwa bisa kalaman ɓatancin da yayi masa. Mataimakin na musamman ga mataimakin gwamnan kan yaɗa labarai,...
Farfesa Garba Ibrahim Sheka, shugaban hukumar zabe ta jihar Kano Hukumar zaɓe ta jihar Kano ta soki yunƙurin majalisar dattijai na komawa yin zaɓe ta hanyar...
Iyalan marigayi Alhaji Abdulƙadir Balarabe Musa tsohon gwamnan tsohuwar jihar Kaduna sun ce za ayi jana’izar marigayin da karfe 4 na yamma bayan sallar la’asar. Za...
Hoton Naziru M. Ahmad kenan jim kadan bayan fitowarsa daga gidan gyaran hali. A makon da ya gabata ne aka sako Naziru Sarkin Waƙa bayan da...
Allah yayiwa Gwamnan tsohuwar jihar Kaduna kuma shugaban jam’iyyar PRP na kasa Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa rasuwa da safiyar yau. Iyalan marigayi tsohon gwamnan tsohuwar jihar...
Gwamnatin tarayya da kungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta kasa PENGASSAN ba su cimma matsaya ba, a zaman da suka yi a jiya....