

Kungiyoyin manyan ma’aikatan jami’ar Bayero da ke nan Kano wato SSANU da na NASU sun yi kira ga mambobinsu da su fara gudanar da yajin aikin...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta amince da daukar mutane 3,850 ‘yan asalin jihar domin horas da su a matsayin ‘yan sandan sarauniya wato constabulary,...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta birnin tarayya Abuja Abba Moukhtar Muhammad, ya nuna gamsuwarsa bisa nadin da hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta yiwa wasu...
Hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta kasa NACA ta ce tana bukatar kashe kudi naira dubu hamsin ga duk wani mai fama da...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da cewa masu garkuwa da mutane sun sace wani malamin makaranta a karamar hukumar Auyo ta jihar. Malamin...
Kwamitin kar-ta-kwana na fadar shugaban kasa da ke yaki da cutar corona a kasar nan, ya ce Najeriya ba za ta iya daukar nauyin yi wa...
Daga Maryam Ali Abdallah Hukumar raya ilimi, kimiyya da al’adu ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO ta ware ranar 5 ga watan oktobar ko wace shekara...
Daga Safara’u Tijjani Adam Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta ce babban kalubalen da take fuskanta a nan Kano bai wuce...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Kano ta kama wasu matasa 31 waɗanda ake zargi da ƙwacen waya. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ƴan sandan jihar...
A Safiyar jiya Asabar ne aka tashi da ruwan sama a jihar Kano wanda ya yi sanadiyyar rushewar wata rumfa a kasuwar Kurmi inda wasu mata...