Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rikicin Siyasa: Gawuna ya yiwa Mustapha Jarfa afuwa

Published

on

Mataimakin gwamnan Kano Nasiru Yusuf Gawuna ya yiwa Mustapha Jarfa afuwa bisa kalaman ɓatancin da yayi masa.

Mataimakin na musamman ga mataimakin gwamnan kan yaɗa labarai, Bashir Idris Ungogo ne ya sanar da hakan.

Hakan ya biyo bayan neman sulhu da Mustapha Jarfa da lauyoyinsa suka yi a cewar sa.

A nasa ɓangaren Mustapha Jarfa ya ce, yayi farin ciki matuƙa da sulhun.

Labarai masu alaka:

Siyasa ba da gaba ba: Mustapha Jarfa ya nemi gafarar Gawuna

Rashawa: Mataimakin gwamnan Kano ya faɗa komar zargi

A baya dai an shafe tsawon lokaci ana shari’a tsakanin Jarfan da mataimakin gwamnan.

An zargi Jarfa ne da yin kalaman cin zarafi cikin faifan bidiyo ga mataimakin gwamnan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!