

Daga Abdulkarim Muhammad Tukuntawa Masu gudanar da sana’ar sayar da kayan gwari a kasuwar ‘yan Kaba a nan Kano sun koka bisa yadda jami’an hukumar Karota...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shawarci jam’iyyun siyasa da ‘yan takarar da suka tsaya zabe a jihar Edo da su guji dabi’ar nan ta ko-a-mutu ko-a-yi...
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa Custom ta yi karin girma ga wasu jami’anta 7 biyo bayan yin ritayar wasu daga cikin jami’an nata. Shugaban hukumar...
Kungiyoyin dake buga gasar firimiyar kasar Ingila sun roki gwamnatin kasar da ta taimaka wajen ganin an ci gaba da barin ‘yan kallo shiga filayen wasanni...
Kuri’u 271 suka rage kafin a yi nasara a yunkurin kada kuri’ar yankan kauna ga shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Josep Maria Bartomeu. Rahotanni na...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, Gianni Infantino, ya tattauna da shugaban kasar Amurka Donald Trump kan batun karbar masaukin baki na gasar cin kofin...
Kada Ganduje yayi amfani da kudaden jihar Kano lokacin zaben Edo domin dukiyar Kanawa bata ‘yan Edo ba ce- Kwamared Al-Amin Al-Barra. Kwamared Al-Amin Al-Barra ya...
Sani Yalo Gurjiya daga jam’iyyar APC zuwa ya yi yana kira ga gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da ya dawo gida Kano domin babu alamar za...
Tsohuwar Jaruma Hema Malini ta bayyana cewa furta maganganu marasa dadi game da masana’antar Bollywood hakan bazai sa tayi kasa a guiwa ba, domin kamar yanda...
Najeriya ta matsa mataki na 29 a fannin kwallon kafa a fadin duniya a wani sabon jaddawali da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta fitar....