Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zabe : Yadda INEC ta sanya ranar babban zaben shekara ta 2023

Published

on

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanya ranar 18 ga watan  Fabrairun  ta 2023 a matsayin ranar da za’ a gudanar da babban zaben shugaban kasa.

Shugaban hukumar zaben Farfesa Mahamood Yakubu ne ya sanar da hakan a yau Alhamis a ya yin da yake jawabi lokacin kaddamar da kwamitin wucin gadi kan sake nazarin kundin mulkin kasar nan na shekara ta 1999.

Zabe : Dan Najeriya na neman kujerar gwamna a Amurka

Rashin nasara a zaben Edo darasi ne ga ‘yan jam’iyyar APC – Musa Mujahid Zaitawa

Jaridar Punch Ta wallafa a jaridar cewar , Farfesa Mahmood Yakubu ya shedawa manbobin kwamitin majalisar wakilai cewa kwanaki dari 855 suka rage a gudanar da babban zaben shekara ta 2023 wato na shugaban kasa da ‘yan majalisun tarayya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!