

Masarautar Shinkafi a jihar Zamfara ta amince da naɗin Ambasada Yunusa Yusuf Hamza a matsayin Falakin Shinkafi. Wannan na cikin wata sanarwa da Sarkin Shinkafi Alhaji...
Kwamitin tsaftar muhalli na ƙarshen wata-wata da gwamnatin Kano ta kafa ya cafke ɗan wasan kwaikwayon nan Mustapha Musty wanda aka fi sani da Naburaska. An...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA, ta ɗage haramcin dakatar wa ta daukar ‘yan wasa ga kungiyar ƙwallon ƙafa ta Nkana FC, dake kasar Zambia. Haramcin...
Ma’aikatar wasanni ta kasar Rwanda, ta tabbatar da cewar za ta fara gyaran babban filin wasan ƙwallon ƙafa na kasar wato Amahoro National Stadium. Gyaran wanda...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Gareth Bale, ya ce baya nadamar barin kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid. Bale ya bayyana hakan...
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF, ta nada wadan da za su ja ragamar shugabancin kungiyoyin kwallon kafar Najeriya na ‘yan kasa da shekaru 17 da...
Ƙungiyar kwadago ta Jihar Kano ta umarci mambobinta su tsunduma yajin aikin sai baba ta gani daga ranar litinin mai zuwa har sai sunji sanarwa daga...
Shalkwatar tsaron kasar nan tace wani guda daga cikin manyan kwamandojin kungiyar boko Haram ya mika kansa ga shalkwatar tasu tare da matansa guda hudu bayan...
Kungiyar masu harhada magunguna ta kasa ta ce an samu karuwar shigo da magunguna zauwa Najeriya daga kasashen China da India da kudin su ya kai...
Jam’iyyar APC da kanta ta kada kanta a zaben Jihar Edo saboda bata yiwa mutane abunda suke so ba. Adamu Danjuma Isa Bakin Wafa ce wa...