

Kotun shari’ar musulunci mai lamba daya karkashin jagorancin mai sharia Abdullahi Halliru Kofar Na’isa ta fara sauraron shari’ar da wata mata ta shigar gabanta tana rokon...
Mai martaba sarkin Katagum Alhaji Umar Faroq na biyu ya sha alwashin ganin ɗorewar kyakkyawar alaƙar masarautar sa da al’ummar Kano. Sarkin ya bayyana hakan ne...
Al’ummar musulmi na gudanar da zanga-zangar nuna ƙyamar Faransa a birnin Kano. Masu zanga-zangar sun fara tattaki da misalin ƙarfe 12 na ranar Lahadi daga Unguwar...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta lallasa Wikki Tourist ta jihar Bauchi da ci ɗaya mai ban haushi. Kano Pillars ta yi nasarar ne a...
Kwamitin kar-ta-kwana na tsabtar muhalli a jihar Kano, ya kama wata mota makare da madara ba tare da lambar sahalewar hukumar kula da ingancin abinci da...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta PSG Thomas Tuchel, ya ce, Neymar ka iya rasa wasanni uku masu zuwa sakamakon rauni da ya samu a...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Afrika wato CAF Ahmad Ahmad ya kamu da cutar Korona. Hukumar ta bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ta wallafa...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Gernot Rohr ya gayyaci ‘yan wasa 24 don fafatawa da Sierra Leone a watan Nuwamba mai...