

’Yan bindiga sun sace tsohon ɗan majalisar dokokin jihar Ogun, Moruf Musa, a garin Ibiade da ke ƙaramar hukumar Ogun Waterside, a ranar Talata. Moruf Musa,...
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun kama wani mutum da ake zargin ɗan ƙunar baƙin wake ne a Jihar Borno, tare...
Rundunar sojin kasar nan ta tabbatar da samun nasara a ci gaba da kai farmaki da take yi kan yan ta’adda a sassan kasar nan ...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta gurfanar da Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami da matarsa da kuma dansa a gaban kotu bisa...
Rundunar sojojin saman kasar nan NAF ta Operation Fansa Yamma, ta hallaka ’yan ta’adda da dama tare da lalata cibiyar kera bama-bamai da sansanonin su a jihar...
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta kasa NCAA ta bayyana cewa tashin farashin tikitin jirgin sama da aka samu a watan Disamba, ba shi da...
Shugabannin zartarwa na jam’iyyar NNPP a mazabar Gargari, da ke Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa a Kano, sun kori Shugaban Jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Hashimu Dungurawa,...
An samu katsewar babban layin wutar lantarki na Najeriya, lamarin da ya haddasa daukewar wutar a sassa da dama na Najeriya a yau Litinin, bayan da...
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa NARD ta yi barazanar tsunduma yajin aiki sakamakon rashin cika mata alkawuranta da gwamnatin tarayya ta yi. Hakan na cikin...
Jam’iyyar NNPP a jihar Kano ta ce, ba ta tare da wasu ‘ya’yanta da ke kiraye-kirayen a sauya sheka zuwa APC. Shugaban jam’iyyar a nan...