

Majalisar Dattawan kasar nan ta dakatar da muhawarar gyaran Dokar Zaɓe, inda ta yanke shawarar shiga tattaunawar sirri a bayan fage kafin ɗaukar matsaya ta ƙarshe....
Rundunar ƴansandan jihar Zamfara ta sanar da kama wani mutum bisa zargin mallakar abubuwan fashewa ba bisa ƙa’ida ba, a wani samame da aka kai a...
Shugaba Trump ya ce lokaci na ƙurewa gwamnati Iran na hawa teburin tattaunawa. A cewar sa idan gwamnatin ta gaza hakan, ya yi gargaɗin cewa hari...
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya ce ƙasarsa a shriye take ta taimakawa Najeriya wajen yaki da ta’addanci, yayin da ƙasar ke neman taimakon ƙasashen...
Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike, ya gargaɗi ma’aikatan birnin tarrayar da ke yajin aiki da cewa duk wanda ya bijirewa umarnin kotu ya ƙi...
Najeriya ta karɓi ƴan gudun hijirar ƙasar 153 daga Jamhuriyar Nijar a wani yunkuri na tabbatar da dawowarsu cikin aminci da daraja. Ofishin hukumar ba da...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ce a a shirye yake ya shirya da abokin siyasarsa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ganduje ya bayyana hakan...
Majalisar Wakilai kasar nan ta yi sammacin Ministocin Kudi da na Noma da Babban Odita Janar na kasa don su yi bayani kan kashe kudaden...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin tura tsofaffin sojoji da suka yi ritaya domin kare yankunan da ba su da cikakken tsaro a kasar nan, a...
Fadar Shugaban Kasa ta tabbatar da cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu na cikin koshin lafiya, bayan tuntuben da ya yi yayin ziyararsa a fadar shugaban Turkiyya...