

Dandalin sada zumunta na Instagram shi ne shafin da jarumai da kuma masu hurda da masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sukafi maida hankali akan sa....
Ku danna alamar sautin nan domin jin cikakken labarin da karin wasu labarun a cikin shirin Kowanne Gauta na Juma’ar data gabata tareda Salisu Baffayo Download...
Ku danna alamar sautinnan domin jin cikakken labarin da karin wasu labarun a cikin shirin Indaranka na Juma’ar data gabata tare da Yusuf Ali Abdallah Download...
Sashen kula da manyan laifuka na hukumar Hisbah ta jihar Kano (ICD) ya ce daga farkon watan Janairu zuwa watan Disambar shekara ta 2019 da muke...
Kwamitin yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi na jihar Kano ya kwace katan 147 na jabun magunguna da aka ajiye su a wani kango...
Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi II yace matsalar Almajirci ba abu ne da ya shafi addini kadai ba illa abu ne da ya shafi...
A ranar 28 ga watan Disambar shekarar 2018 a yammacin Juma’a Allah yayiwa tsohon shugaban Najeriya farar hula na farko rasuwa ,Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari....
Wasu al’umma a jihar Kano sun fara wani yunkuri na musamman domin gyaran makabartun dake jihar. A jiya Alhamis ne aka fara aikin gyara da tsaftace...
YADDA DOKAR KAFA MASARAUTU TA SAMO ASALI A ranar 8 ga watan Mayu na shekarar 2019 ne Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sa hannu...
Wannan dama karin wasu labaran duka acikin shirin Kowane Gauta tare da Ibrahim Ishaq Danuwa Rano. Ku latsa alamar sautin dake kasa domin sauraro. Download Now