

Dabi’ar nan ta zuwa makaranta a makare da wasu dalibai musamman na firamare da sakandare ke yi a nan Kano, har yanzu ana fama da ita,...
Duba da muhimmancin ilimi a fadin kasar nan aka samar da makarantu masu zaman kansu don cike gurbin gazzawar da makarantun gwamnati suka yi. Sai dai...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta ce daga yanzu zata dauki ma’aikatan da zasu gudanar da aikin hajji daga cikin mazaunan Saudiya ne da...
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jagoranta kwamitin na mutane biyar karkashin jami’yyar APC dangane da rikicin da ke afkuwa a jam’iyyar ta APC a jihar Edo....
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Zahra’u Saleh wadda akafi sani da Adama matar Kamaye acikin wasan kwaikwayon nan na Dadin Kowa ta bayyana cewa a shirye...
Gamayyar masu shiryawa da kuma jaruman masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood sun karrama sabon kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano CP. Habu Ahmed Sani. Yayin wata...
Masu fashin baki kan al’amuran yau da kullum sun bayyana cewar ofishin karbar korafe-kaorafe da yaki da cin hanci da karbar rashawa na jihar Kano karkashin...
YADDA AKA KAI HARI BABBAN MASSALLACIN A ranar 28 ga watan Nuwambar Shekarar 2014 ne al’ummar jahar Kano suka fuskanci wani mummunan hari da ba’a taba...