

A ranar jumaar da ta gabata ce rundunar yansanda ta jahar Kano tayi holen wasu mutane da suka sace kananan yara ‘’yan asalin jahar Kano zuwa...
Bayan da aka yi ta rade-raden da zarar ya dawo daga kasar Afrika ta Kudu zai nada kwamishinoni cikin kunshin Gwamnatin sa, kawo yanzu gwamnan Kano...
Fitacciya a kafar sadarwa ta Instagram Sadiya Haruna ta bayyana cewa ta dauki shawarar da wasu daga cikin jaruman masana’antar Kannywood suka bata, kan ta daina...
Gobarar da ta tashi a daren jiya Lahadi ta lalata ofishin adana bayanai na kwalejin ilimi ta tarrayya dake nan Kano. Wani ganau yace gobarar ta...
A dai kwanakin baya ne fadar shugaban kasa ta maida martanai kan jita-jitar da ake yadawa kan Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta yi Yaji, sai...
Gwamnatin Kano ta maida martani kan sace ‘yan jihar Kano da aka yi, tana mai yabawa kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano da sauran hukumomin tsaro saboda...
Jami’an kasuwar sayar da wayoyin hannu ta Beirut dake nan Kano sun cafke wani matashi mai suna Johnson sakamakon satar sabuwar wayar hannu da yayi a...
Rundunar ‘yansanda ta jihar Kano ta tabbatar da kame Sadiya Haruna shahararriyar jarumar nan ta soshiyal midiya. Kakakin rundunar ‘yansanda ta jihar Kano DSP. Abdullahi Haruna...
Wata sabuwar dambarwa ta barke a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood tsakanin jarumi kuma mashiryin fina-finan Hausa wato Isa I. Isa da kuma jaruma Sadiya...
Fitacciyar jarumar fina-finan hausa Maryam Yahya ta bayyana cewa rashin miji shi ne abinda ya hana ta yin aure. Maryam Yahya ta bayyana hakan ne yayin...