

Kungiyar tarayyar Turai ta ware fiye da Euro miliyan dari da hamsin domin tallafawa Najeriya wajen inganta sauyin yanayi Jakadan kungiyar tarayyar Turai Ketil Karlsen...
Wata matashiya da har kawo yanzu ba a kai ga gano ko wacece ba ,a unguwar Gayawa a hukumar Ungogo, ta kama wata ‘yar karamar yarinya...
Shirin Siyasa na Kowane Gauta A yi sauraro lafiya. Download Now
A cikin shirin zaku ji cewa Yan sanda a Kano sun sha alwashin rufe gidauniyar Npoverty, a yayin da wasu Zaurawa suka yi bore kan dokar...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB ,ta ce a bana babu dalibin da zai rubuta jarrabawar shekara 2020 har sai yana da lambar...
Zaurawa sun yi bore kan hana zancen dare a Kano Wasu tarin zaurawa da ‘yan mata mazauna unguwar Gayawa a karamar hokumar Ungogo sun yi bore...
‘Yan sanda a Kano sun fara bincike kan kone wani magidanci da iyalansa Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano CP. Ahmed iliyasu ya bada umarnin fara...
Kungiyar Save the children da hadin gwiwar masu yaki da cutar yunwa wato Action against hunger sun kaddamar da Shirin taimakawa kananan yara domin yaki da...
‘Yan sandan jihar Bauchi sun kashe wasu yan fashi a yayin da suke aikin sintiri a filin gidan mai dake jihar ta Bauchi . Kakain rundunar...
Wasu ‘yan bindiga sun sace tare da yin garkuwa da wani dan kasuwa Alhaji Tukur Sabaru a jihar Sokoto. Rahotanni sun bayyana cewar, an sace Alhaji...