

Runduna ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta kame wasu ‘yan sintiri da ake kira da Vigilante da ke unguwar Ja’en a yankin Sharada wadanda...
Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP Adullahi Haruna Kiyawa ya shedawa Freedom Radio cewa, sojoji uku na hannun su sakamakon wata hatsaniya da ta...
Download Now A yi sauraro lafiya.
A jiya ne sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar ya sanar da cewa ya rushe majalisar masarautar sa saboda wasu dalilai. Sarkin ya jaddada aniyarsa ta fadada...
A cikin shirin za ku ji cewa: Jami’an hukumar Hisba ta jihar Kano sun yi dirar mikiya a ksuwar Badume, inda suka kame tarin maza da...
An shiryawa wata Akuya mai suna Abida mai shekara daya a duniya kasaitaccen bikin suna don taya ta murnar haihuwar da Namiji a jihar Kano. Mai...
Alummar Unguwannin Zawaciki da Unguwar Kwari-sume sunyi fitar dango dangane da halin da suka tsinci Kansu sakamakon karyewar wata Gada wadda take ratsa unguwannin dake kusa...
Kungiyar manoman Tumatir ta kasa ta ce nan ba da dadewa ba, kasar nan za ta daina dogara da Tumatirin da ake shigo da shi daga...
Da tsakar ranar yau ne wata hatsaniya ta barke tsakanin wasu jami’an sojoji da na ‘yan KAROTA a kan kwanar kasuwar Sharada inda kuma aka baiwa...
Sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar na biyu ya rushe majalisarsa bayan kammala wata ganawa da duk masu rike da mukamai a Masarautar. Babban dan majalisar Sarkin...