Connect with us

Labarai

PDP ta lashe zabe a Gwagwalada da ke Abuja

Published

on

PDP ta doke APC da sauran jam’iyyun da suka tsaya takarar shugabancin Gwagwalada a Abuja

 

Hukumar zaben Nijeriya INEC ta ayyana Mohammed Kasim na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin karamar hukumar Gwagwalada, Abuja da aka gudanar ranar Asabar.

 

Sakamakon da INEC ta fitar ya nuna cewa Mohammed Kasim ya samu kuri’u 22,165, inda ya doke babban abokin hamayyarsa Yahaya Shehu na jam’iyyar APC wanda ya samu kuri’u 17,788.

 

Sauran jam’iyyu kuwa, ADC ta samu kuri’u 1,366, yayin da APGA ta samu kuri’u 1,687.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!