Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rahoto: Freedom Radio aka fi sauraro a Kano

Published

on

Sabon rahoton ƙididdiga kan yawan masu sauraron kafafen yaɗa labarai da masu amfani da kayayyaki ya nuna cewa, gidan rediyon Freedom ne ke kan gaba a yawan masu sauraro a Kano.

Rahoton na ƙarshen shekara da kamfanin Media Planning Services da ke Legas ya fitar, ya ce tashar Freedom na ci gaba da riƙe kambunta na shekara da shekaru.

Kamfanin ya yi ƙididdigar ne a tsakanin manyan gidajen rediyoyi sha biyar daga cikin tashoshin da ake da su a Kano.

Wannan rahoto ya fito ne, ƙasa da wata guda da Freedom Radio ɗin ta yi bikin cikar ta shekara 17 da fara yaɗa shirye-shirye.

Dama dai Freedom ɗin ce, kafar yaɗa labarai ta Hausa a Najeriya wadda ta fi kowacce yawan mabiya a kafafen intanet.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!