Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Mahaifin Sanata Kwankwaso ya rasu

Published

on

Rahotanni da ke fitowa yanzu-yanzu daga Kano na cewa, Allah ya karɓi ran mahaifin tsohon gwamnan jihar Rabi’u Musa Kwankwaso.

Mai taimakawa Kwankwason kan yaɗa labarai Saifullahi Hassan ne ya sanar da hakan ta shafinsa na Facebook.

Kafin rasuwarsa Marigayi Alhaji Musa Saleh Kwankwaso shi ne Maji daɗin Kano hakimin Madobi.

Har kawo lokacin haɗa wannan rahoto ba fitar da ƙarin bayani kan rasuwar ta sa ba, da kuma lokacin jana’izar sa.

Freedom Radio na ci gaba da tattaro muku bayanai a kai, sai ku ci gaba da bibiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!