Labarai
Tarihin Tafsirin azumi na gidan sarkin Kano
Bisa al’ada a duk lokacin watan azumi ana gabatar da tafisirin karatun Alqur’ani a fadar Maimartaba Sarkin Kano.
Karatun mai Dinbin Tarihi na samun mahalarta daga sassa daban-daban na birnin Kano.
Freedom Radio ta yi nazari kan yadda karatun ke kasancewa a bana,
Danna alamar sauti domin jin cikakken rahoton
Rahoton: Abdurrahman Hamisu Namadina.
You must be logged in to post a comment Login