Labarai
Ranar Ma’aikata: Ma’aikatan Kano sun koka kan rashin biyan albashi akan lokaci

Yayin da ake gudanar da bikin ranar ma’aikata na bana a yau Litinin, maikatan gwamnatin jihar Kano na ci gaba da kokawa bisa rashin biyansu albashi a kan lokaci tare da kuma zaftare musu albashin da ake yi a wasu lokutan.
Ma’aikatan sun bayyana hakan a wani bangare na bikin ranar ma’ikata da ake gudanarwa a duk ranar 1 ga watan Mayun kowace shekara.
Ga rahoton Hafsat Abdullahi Danladi kan wannan batu
Danna alama play domin sauraron rahoton
You must be logged in to post a comment Login