Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rashin aikin yi ne ke kara haddasa kwacen waya a kano- Abdulwahab Sa’idu Ahmad

Published

on

Wata kungiya da ke rajin yaki da masu kwacen waya a Kano ta zargi rashin aikin yi a tsakanin matasa a matsayin abinda ke haddasa karuwar matsalar a yanzu.

Shugaban kungiyar Abdulwahab Sa’idu Ahmad ne ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radiyo da safiyar yau.

Inda yace ’kwace wayar ya kara ta’azzara ne tun lokacin da aka sa dokar kule lokacin korona’.

‘yace a lokacin yara sunyi kallon fina finai masu dogon zango na ta’adanci wanda a nan ne suka koyi yadda ake amfani da makami’.

Musa Sani Aliyu wanda ya kasance mamba a kungiyar yace ‘kamata yayi makota su rinka mayar da yaran makotansu tamkar nasu,ta hanyar sanya musu ido tare da basu shawara ta gari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!