Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Ƙetare

Amurka ta zargi Afirka ta Kudu da taimaka wa Rasha da makamai

Published

on

Kasar Amurka ta zargi Afirka ta Kudu da taimaka wa kasar Rasha da makamai domin amfani da su wajen mamayar kasar Ukraine, duk da ta bayyana matsayin ta na ‘yar ba ruwan ta  a cikin wannan rikici.

Jakadan Amurka a Afirka ta Kudu Ambasada Reuben Brigety ya bayyana cewar a watan Disamba Shekarar da ta gabata, inda akaga lokacin da Afrika ta Kudu tayi lodin Makamai a gabar jirgin ruwan Cape Town domin aikewa da su zuwa Rasha .

Kasar Afrika ta Kudu taki fitowa fili ta soki matakin da Rasha da mamaye Ukraine wanda ya haifar da takun saka tsakanin Kasashen Yammacin Duniya a gwamanatin Vladimir Putin

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!