Connect with us

Labarai

Rashin gyran magudanan ruwa nada nasaba da ambaliyar ruwa

Published

on

Alamu na nuna yadda damunar bana ta fara kankama, sakamakon yadda aka fara samun saukar ruwan sama a  jihar Kano, wanda tuni hukumomin kula da muhalli suka fara kiraye-kiraye ga jama’a da su fara shirin gyaran magudanan ruwansu don kiyaye ambaliyar ruwan.

Ga rahoton Ummulkhairi Rabiu Yusuf Kan wannnan batu.

Danna alamar play domin sauraron rahoton

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/05/LABARAN-RANA-DAMUNA-SHIRI-02-05-2023.mp3-LABARAN-RANA-DAMUNA-SHIRI-02-05-2023.mp3-News1.mp3?_=1

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!