Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rashin kayan aiki ke kawo koma baya a yaki da cin hanchi da rashawa – ICPC

Published

on

Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta ICPC ta bayyana damuwar ta kan rashin samar da ofisoshin shiyya-shiyya da kuma rashin kudaden gudanar da ayyuka hukumar.

Shugaban hukumar reshen Jihar Kano da Jigawa Alhaji Ibrahim Garba Kagara ne ya bayyana hakan jim kadan bayan kamala shirin “Barka da Hantsi” na nan tashar Freedom radio.

Muhammad Kagara ya ce, ba wai iya kamfanoni hukumarsu take bibiya ba har da ma’aikatun gwamnati da ma ita kanta gwamnatin, matukar tayiwa al’umma alkawari kuma ta gaza cikawa.

Babbar matsalar mu ita ce yadda hukumarmu bata da ofisoshi a kananan hukumomi, kuma bau da isassun kudin da za mu rika aiwatar da wasu muhimman ayyukan wanda sune manyan kalubalen da ke hana ayyukan mu ci gaba”

Sai dai shugaban ya bukaci mahukunta da su tallafawa hukumar don samar da kayan aikin da za su kawo karshen ayyaukan masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!