Labaran Kano
Rashin tsaftace hakora na haifar da ciwon baki-Likita
Wani likita a sashen duba lafiyar hakori dake asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan Kano Dakta Yassar Kabir ya bayyana cewar rashin Sanin yadda mutane zasu goge hakorinsu shine ke fara taba lafiyar baki kuma yana taka rawa wajan rage karfin hokorin wanda daga nan ne hakori ya ke fara yin rami.
Dakta Yassar Kabir ya bayyana hakan ne ya yin wani zagayen wayar dakai kan mutune mihimmancin kula da lafiyar baki da sashin kula da lafiyar hakori na asibitin ya gudanar a wasu bangorin asibitin da dama na asibitin a wani bangare na bikin ranar kula da lafiyar hakori ta duniya da take gudana a yau.
Likitan ya kara da kiran mutane dasu rika kiyaye lafiyar hakoransu inda yace wajibi duk bayan wata shida mutum yaje asibiti domin duba lafiyar hakorinsa ba sai yanajin wani ciwoba.
Anasa bangaren shugban asibitin Dakta Hussani Muhammad wanda Dakta Nasiru Nasiru Ahmad wanda ya yi wajabi a madadinsa ya Kara haskene game da illar da rashin wanke baki sau biyu a Rana yake dashi ga lafiyar baki.
Wakiliyar mu Aisha Shehu Kabara ta ruwaito cewar ya yin gangamin wayar.
Shekarun baya Sarakunan Saudia na zuwa Najeriya don a duba lafiyar su inji Ministan lafiya
Hukumomin kiwon lafiya na yin dukkanin mai yuwa kan cutar lassa- Sarkin Kano
Buhari Bai Damu Da Harkokin Lafiya Ba-Likitocin Yara
dakan mihimmancin lafiyar hakorin anyishi a bangaren bada agajin gaggawa bangaren mata masu ciki da bangaren duba lafiya yara da banganren gwaje gwaje da wasu sassan asibitin.
You must be logged in to post a comment Login