Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Rashin tsaftace hakora na haifar da ciwon baki-Likita

Published

on

Wani likita a sashen duba lafiyar hakori dake asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan Kano Dakta Yassar Kabir ya bayyana cewar  rashin Sanin yadda mutane zasu goge hakorinsu shine ke fara taba lafiyar baki kuma yana taka rawa wajan rage karfin hokorin wanda daga nan ne hakori ya ke fara yin rami.

Dakta Yassar Kabir ya bayyana hakan ne ya  yin wani zagayen wayar dakai kan mutune mihimmancin kula da lafiyar baki da sashin kula da lafiyar hakori na asibitin ya gudanar a wasu bangorin asibitin da dama na asibitin a wani bangare na bikin ranar kula da lafiyar hakori ta duniya da take gudana a yau.

Likitan ya kara da kiran mutane dasu rika kiyaye lafiyar hakoransu inda yace wajibi duk bayan wata shida mutum yaje asibiti domin duba lafiyar hakorinsa ba sai yanajin wani ciwoba.

Anasa bangaren shugban asibitin Dakta Hussani Muhammad wanda Dakta Nasiru Nasiru Ahmad wanda ya yi wajabi a madadinsa ya Kara haskene game da illar da rashin wanke baki sau biyu a Rana yake dashi ga lafiyar baki.

Wakiliyar mu Aisha Shehu Kabara ta ruwaito cewar ya yin gangamin wayar.

Shekarun baya Sarakunan Saudia na zuwa Najeriya don a duba lafiyar su inji Ministan lafiya

Hukumomin kiwon lafiya na yin dukkanin mai yuwa kan cutar lassa- Sarkin Kano

Buhari Bai Damu Da Harkokin Lafiya Ba-Likitocin Yara

dakan mihimmancin lafiyar hakorin anyishi a bangaren bada agajin gaggawa bangaren mata masu ciki da bangaren duba lafiya yara da banganren gwaje gwaje da wasu sassan asibitin.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!