Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Real Madrid ta lashe gasar Super Cup karo na 12

Published

on

Kungiyar kwallon kaf ta Real Madrid ta lashe gasar Super Cup karo na 12 bayan doke Athletico Bilbao a ranar Lahadi 16 ga watan Janairun 2022 da ci biyu da nema.

Wasan wanda ya gudana a filin King Fahad da ke kasar Saudi Arabiyya.

Kwallayen da ‘yan wasa Luka Modric da kuma Karim Benzema suka zura kwallayen da ta bawa tawagarsu nasarar lashe gasar.

Kafin buga wasan karshen Real Madrid ta doke Barcelona da ci uku da biyu a wasan hamayya na El-Clasico.

Yayinda Athletico Bilbao tayi nasara akan Athletico Madrid da ci biyu da daya a wasan da suka buga a makon da muke shirin bankwana da shi.

Kawo yanzu dai Barcelona ce kungiyar da ta fi lashe gasar har sau goma 13, sai kuma Real Madrid data lashe har sau 12.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!