Labarai
Rundunar Sojin Nijeriya ta halaka kwamandan kungiyar ISWAP

Rundunar Sojojin Nigeriya ta hallaka wani babban Kwamandan Kungiyar ISWAP da mayakan su 41, wanda su ka hallaka wasu masunta a kauyen Mukdolo da ke karamar hukumar Dikwa a jihar Borno.
Al’ummar yankin dai da dama na bayyana farin cikin su a fili da samun nasarar akan ‘yan ta’ddan da suka dade suna cutar dasu.
Danna alamar sauti don jin karin bayani.
Rahoto: Ahmad Kabo Idris
You must be logged in to post a comment Login