Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar Hisbah a Kano ta fasa kwalaban giya sama da miliyan biyu

Published

on

Hukumar Hisbah a Kano tayi bikin fasa wata Giya sama da miliyan biyu, bayan samun sahalewar Kotu, la’akari da haramcin ta’ammali da ita a jihar.

Babban kwamandan Hisbah Dakta Haroon Muhammad Sani Ibn Sina ne ya bayyana hakan, yayin da yake ganawa da manema labarai jim kadan bayan kammala fasa Giyar.

Danna alamar Play domin jin karin bayani

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/HISBAH-KANO-AN-TASHI-LAFIYA-29-03-2023.mp3?_=1

Dakta Haroon Muhammad Sani Ibn Sina kenan Babban kwamandan Hisbah a Kano.

Rahoton: Ahmad Kabo Idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!