Connect with us

Labarai

Rundunar sojin sama ta kashe shugabannin ƴan bindiga 5 a Zamfara

Published

on

Rundunar sojin saman ƙasar nan ta samu nasarar hallaka wasu shugabannin ƙungiyoyin ƴan bindiga a jihar Zamfara.

Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa sojin sun kashe shugabannin guda biyar ta hanyar yi musu luguden wuta.

An kashe su ta hanyar kai farmaki a dazukan da ƴan bindigar suke ɓoye.

Shugabannin da aka kashe, sune: Hussaini Rabe, Murtala Sabe, Basiru Nasiru, Sama da Isah, kuma suna biyayya ne ga wani sanannen shugaban ƴan fashi da aka fi sani da Abu Redde.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!