Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rundunar yan sanda ta ja kunnen masu zuwa rumfunna zabe da dabbobi

Published

on

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya, ta yi jan kunne ga masu zuwa rumfunan zabe da dabbobi musamman ma karnuka da sauran dabbobi masu hatsari.

hakan na kunshe ne ta cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ya fitar.

Sanarwar ta ce, sashe na 126 na dokar zaɓe ta bara ya bayyana ƙarara cewa yin hakan saɓa doka ne.

Haka kuma sanarwar ta rundunar yan sanda ta ce, zuwa rumfunan a ranar zabe da irin wanan dabbobi laifi ne da aka tanadar wa hukunci ƙarƙashin dokar riƙe makami, domin razana masu kaɗa ƙuri’a da jami’an zaɓe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!