Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tura karin ‘yan sandan kwantar da tarzoma jihar Imo

Published

on

Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta tura karin ‘yan sandan kwantar da tarzoma da kwararrun jami’an ta don samar da tsaro a jihar Imo, bayan harin da ‘yan bindiga suka kai a shalkwatar ‘yan sanda da kuma gidan gyaran hali da ke garin Owerri.

Sufeton ‘yan sandan kasar nan Mohammed Adamu ne ya bada umarnin a yau Litinin.

A wata sanarwar da mai magana da yawun Rundunar ‘yan sandan, kasar nan CP Frank Mba ya fitar, ta ce ,maharan sun kai hari ne da manyan makamai da suka hada da RPG da sinadaran fashewa na IED da kungiyar ‘yan ta’adda ta rajin samun kasar Biafra ta saba amfani da su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!