Connect with us

Labarai

Ruwan sama ya rushe sabuwar babbar tashar mota a Abuja

Published

on

Wani Ruwan sama kamar da bakin kwarya yayi sanadiyar lalata sabuwar tashar bas  da aka kashe biliyoyin Nairori wajen gina ta a birnin  tarayya Abuja.

Rahotanni sun bayyana cewa ruwan wadan aka fara shi da misalin karfe 3 da rabi na yamma ya sanya tashin hankali da firgici a tsakanin al’umma ganin yadda ginin tashar ke zubewa duk da cewa ba’a fara lodi  a cikin  tashar ba

Shaidun gani da ido sun bayyanna cewa  ba’a samu asarar rayuka ba sai dai tarin dukiyoyi.

A jiya Litinin ne dai Hukumar kula da yanayi ta kasa NIMET tayi hasahen samun gajimare da ruwan sama a wasu jihohin kasar nan cikin har da birnin tarayya Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!