Connect with us

Kowane Gauta

S A Aminu Gurgu ya kalubalanci shirin shinfida layin dogo da Buhari zai yi daga Kano

Published

on

S A Aminu Gurgu Mai Fulo ya kalubalanci shirin shinfida layin dogo daga Kano zuwa Niger da gwamnatin Shugaban kasa Buhari ke yi domin babu abunda zai amfanarda mutane.

Aminu Gurgu Mai Fulo ya bayyana haka ne ta cikin shirin kowane Gauta na gidan Radio Freedom.

Ya kara da cewa da kansa shugaban kasa Buhari ya yanke huldar cinikayya da Niger , a maimakon hakan kamata yayi ya dawo ya shinfida manyan ganyoyi ko kuma a gyara wadanda suka lalace.

Aminu Gurgu yace ko kadan hakan bai dace ba , kuma idan gwamnatin su ta hau dole ne su binciki wannan al’amari domin Buharin da kansa ya rufe iyakokin Najeria da Niger din.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!