Connect with us

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi: Sabbin canje-canje da cigaba da ake samu a jami’ar Yusuf Maitama Sule

Published

on

Barka da Hantsi: Sabbin canje-canje da cigaba da ake samu a jami'ar Yusuf Maitama Sule

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan sabbin canje-canje ko cigaba da ake samu a jami’ar Yusuf Maitama Sule domin inganta harkokin ilimi bayan dawowa daga yajin aikin watanni takwas.

Shugaban Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta Kano Farfesa Mukhtar Atiku Kurawa shi ne bakon shirin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!