Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Sakamakon wasannin gasar cin kofin Unity na ranar Alhamis

Published

on

A sakamakon wasannin da aka fafata a ranar Alhamis na gasar cin kofin Unity a nan jihar Kano.

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Rovers ta lallasa Good Hope FC da ci 5 da nema sai Kawo Warriors FC da ta yi kunnen doki da Kano Eleven FC da ci 1-1 sai Tahir Babes ta yi rashin nasara a hannun Wudil United da ci daya da nema.

Haka zalika High Landers FC ta lallasa Phonex FC da ci 3 da 1 yayin da Arewa FC ta yi kunnen doki da Super Star Sheka da ci 1-1.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!