Connect with us

Labarai

Sama da mutane dubu biyar ne suka rasa muhallan su a ambaliyar ruwan Neja

Published

on

Izuwa yanzu sama da mutane ɗari ne suka rasa rayukansu yayin da sama da dubu biyar suka rasa muhallan su a ambaliyar ruwan da ta auku a Mokwa dake Jihar Neja.

Sakataren yaɗa labaran Ƙaramar Hukumar Mokwa Abdullah Abubakar Dakani ne ya shaida hakan ga Freedom Rediyo.

Ya ce tuni aka tsugunar da mutanen da amabaliyar ruwa ta shafa a makarantun firamari dake makotaka da yankin, karkashin kulawar Gwamnatin Jihar da
Hukumar bayar da agajin gaggawa da sauran Hukumomim da abin ya shafa.


 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!