Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sanata Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamila sun bukaci al’umma su ci gaba da yin addu’ar zaman lafiya

Published

on

Shugaban majalisar Dattijai Sanata Ahmad Lawan da takwaransa na majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila, sun bukaci al’umma da su ci gaba da yi wa Niajeriya addu’ar samun zaman lafiya tare da mika mulki ga sabuwar gwamnati mai zuwa cikin kwanciyar hankali da lumana.

shugabannin, sun bukaci hakan ne ta cikin sakon taya al’ummar Musulmi murnar bukukuwan karamar Sallah na bana.

Haka kuma, sun bukaci musulmi da su yi amfani da darussan da suka koya a cikin watan Ramadan wajen aikata ayyukan alheri a rayuwarsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!