Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sannu a hankali sojojin kasar nan na samun galaba – Majalisa

Published

on

Shugaban majalisar dattawan Najeriya Ahmad Lawan, ya ce sannu a hankali sojin kasar nan na samun galaba akan abokan gaba, la’akari da yan da aka samu saukin kai hare-haren ‘yan bindiga a kasar.

Senata Ahmad Lawan, ya bayyana hakan ne lokacin da wata tawagar yan’asalin jihar Adamawa suka kai masa ziyara a Abuja.

Jaridar The Nation ta rawaito, Shugaban majalisar na cewa  koda yake akwai tufka da war-wara a sha’anin tsaron kasar nan , to amma muddun jami’an tsaro suka tashi tsaye to kuwa za’a kawo karshen matsalar tsaron da kasar nan ke fuskanta a halin yanzu.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!