Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari zai kaddamar da cibiyar hada-hadar manfetur a Lagos

Published

on

A gobe Alhamis ce shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da cibiyar hada-hadar manfetur da iskar gas ta kasa da aka gina a jihar Legas.

Hakan na daga cikin kokarin da gwamnatin tarayya ke yi na bunkasa ayyukan samar da manfetur da iskar gas a kasar nan.

Haka kuma cibiyar zata rage yawan kudaden da ake kashewa wajen hako manfetur da isakar gas.

Jaridar Leadership ta rawaito cewa, hakan zai sa Najeriya ta ci gaba da rike kambunta na zama kasar da tafi kowacce kasa a nahiyar Afirka arzikin danyan mai da kuma iskar gas.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!