Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Akwai yuwar amfani da lambobin katin dankasa wajen katin zabe – Buhari

Published

on

Hukumar zaben ta kasa, ta ce tana duba yuwar yin amfani da lambobin katin zama dankasa wajen yiwa ‘yan Najeriya rajistar katin zabe.

Hukumar ta ce hakan zai taimaka wajen matsalar yiwa kananan yara rajistar zabe dama sauran matsalolin da ake samu yayin rajistar masu zaben.

Haka zalika INEC din ta ce a ka’ida shekarun 10 ya kamata a ce katin zabe ya yi ana amfani dashi, ta na mai cewa galibin kasashen da suka cigaba suna amfani ne da bayanan yan kasa bawai katin zabe kadai ba.

Wannan dai na zuwane kwanaki kadan kafin hukumar ta cigaba da aikin samarda katin zabe ga yankasar.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!