Connect with us

Labarai

Sarki Muhammadu Sanusi II ya goyi bayan dasa bishiyu don yaƙi da kwararowar hamada

Published

on

Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II, ya yi kira ga hakimai, dagatai da masu unguwanni da su ƙara himma wajen dasa bishiyoyi domin rage illar kwararowar hamada.

Sarkin ya bayyana hakan ne yayin ƙaddamar da dashen bishiyoyi a fadarsa da ke Kofar Kudu, inda ya jaddada muhimmancin bishiyoyi wajen samar da iska mai kyau da kare muhalli.

A nasa bangaren, Kwamishinan Ruwa da Muhalli na Jihar Kano, Dakta Dahiru Muhammad Hashim, ya ce gwamnati na shirin dasa bishiyoyi sama da miliyan 10 a ƙananan hukumomi 44 na jihar domin magance matsalar kwararowar hamada.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!