Kowane Gauta
Saurari shirin Kowane gauta na ranar Juma’a 27/9/2019 tare da Salisu Baffayo
Namadi Sambo ya bayyana Gwamna Nasir El-Rufa’i a matsayin wanda ya gaje shita fuskar cigaba da ayyukan da ya ayyukan raya kasa.
Kotun koli ta yi wastsi da bukatar Jam’iyyar APC da gwamna Ganduje na hana jam’iyyar PDP dad an takararta Abba Kabir sanya wasu Karin shaidu a cikin hujjojin su.
Zaku ji wadannan da ma sauran wasu muhimman batutuwa na siyasa a cikin wannan shiri.
A yi sauraro lafiya