Connect with us

Kowane Gauta

Saurari shirin Kowane gauta na ranar Juma’a 27/9/2019 tare da Salisu Baffayo

Published

on

Namadi Sambo ya bayyana Gwamna Nasir El-Rufa’i  a matsayin wanda ya gaje shita fuskar cigaba da ayyukan da ya ayyukan raya kasa.

Kotun koli ta yi wastsi da bukatar Jam’iyyar APC da gwamna Ganduje na hana jam’iyyar PDP dad an takararta Abba Kabir sanya wasu Karin shaidu a cikin hujjojin su.

Zaku ji wadannan da ma sauran wasu muhimman batutuwa na siyasa a cikin wannan shiri.

Download Now

A yi sauraro lafiya

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,694 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!