Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Shin ko kun san cewar dan wasa Raheem Sterling

Published

on

 

A irin wannan rana mai kamar ta yau a tarihi dan wasan gefe na kasar Ingila Raheem Sterling ya fara buga wasan sa na farko a kungiyar Manchester City, shekaru biyar baya a 2015.

Tun bayan wannan lokacin dan wasan ya samu Nasarori kamar haka a kungiyar .

Ya buga wasanni 242.

Ya zura kwallaye 100.

Ya bada taimako wajen zura kwallaye 73.

Ya dau gasar Firimiya sau biyu.

Ya dau gasar league cup sau 4.

Ya dau Community shield sau 1.

Ya dau kofin Kalubale na FA sau 1.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!